An haifini a cikin garin
Hadejia a Unguwar Tudun Mabudi a shekara ta 1990,a gida mai lamba 32 Kachallami
na fara karatun Firamare a Model Science Primary School a garin Hadejia a
shekara ta 1995-2003, na haarci makarantar Dutse Model International Dutse Jigawa State a shekara ta 2003-2006 daga nan Kammala makarantar a Imam
Bukhari International School a garin Ogbomoso da Jihar Oyo
shekara ta 2006-20009, halarci makarantar na halarci Binyaminu Usman
College of Agriculture Hadejia Yadda nayi karatun Diploma akan Computer Domin
kare kaina Na halarci makarantar koyon Computer Wanda Gwamnatin Jiha ta bude
kar kashin Jigawa State Ministry of
Education , Science & Technology a shekara 2007 zuwa 2008 inda na samu
certificate akan Information & Data Processing.
Wanda haka ya bani dama
inke dan buke na har takai na samu bude Internet Café mai suna Tokari Cyber
Café Hadejia a shekara ta 2011 Har izuwa yanzu.
No comments:
Post a Comment