Friday, 24 February 2017

TARIHIN MABUDI HARUNA 1823-1956



Mabudi Haruna  dan Mabudi Abubakar Hausa ne Shima. Ya gaji Mabudi Muhammad a 1823. Marigayi Sarki Abdulkadir Gagara Dafuwa shine ya nada shi.
Sakamakon tsarin gundimomi da Mabudi ya koma ba kasa sai harkar fadanchi a matsayin  shugaban Dandalmu yake koda ya ci gaba da wansu al’adu.
Mabudi Haruna  yayi tsawo kwana shekara 33 a sarauta daga lokacin Sarkin Abdulkadir zuwa  Sarki Usman  zamanin Sarki Haruna Abdulkadir.

No comments:

Post a Comment